A fitar da rahoton binciken Babachir

A Najeriya, wasu masu fafutukar yaki da cin hanci a kasar sun bukaci mukaddashin shugaban kasa daya gaggauta fitar da rahoton daya bincike Babachir David Lawal, Sakataren gwamnatin da aka dakatar bisa zargin aikata almundahana. Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma ta CITAD da ke arewa maso gabashin Najeriya na daya daga cikin…