CITAD da Cibiyar raya al’adun Birtaniya sun bukaci hanyoyin magance ta’addanci
Cibiyar Yada Fasahar Zamani da Ci gaban l’umma, CITAD, tare da hadin gwiwar Cibiyar Raya Al’adun Birtaniya a Najeriya sun yi kiran da a lalubo wasu hanyoyin na daban da matakan soji wajen kawo karshen yaki da Boko Haram – wanda ke neman kai wankin hula ya kai dare. Cibiyoyin biyu sun tara masana da…