Tattaunawar Da Cibiyar Bunkasa Fasahar Sadarwa da Cigaban Al'umma (CITAD) Akan Cutar Korona Tare Da Ismail Bala Garba Malami a Jami'ar Bayero ta Kano Game da Littafin Da Suka Wallafa akan Cutar Wato Corona Blues A Ranar 8 Ga Watan Afrilu, 2021
A yau Alhamis Cibiyar Bunkasa Fasahar Sadarwa da Cigaban Al'umma CITAD, ta gudanar da wata tattaunawa akan littafin da cibiyar tare da haɗin gwiwar gidauniyar MacArthur da kuma cibiyar Ilimi ta IIE su ka bayar da tallafi, inda maɗaba'ar Whetstone su ka wallafa wannan littafin da ya ke wayar da kan mutane akan annobar…